Afi 3:8 HAU

8 Ko da yake ni ne mafi ƙanƙantar tsarkaka duka, ni aka ba wannan alheri in yi wa al'ummai bishara a kan yalwar Almasihu marar ƙididdiguwa,

Karanta cikakken babi Afi 3

gani Afi 3:8 a cikin mahallin