Afi 4:14 HAU

14 An yi wannan kuwa don kada mu sāke zama kamar yara, waɗanda suke jujjuyawa, iskar kowace koyarwa tana ɗaukar hankalinsu, bisa ga wayon mutane da makircinsu da kissoshinsu.

Karanta cikakken babi Afi 4

gani Afi 4:14 a cikin mahallin