17 To, ina dai faɗa muku, ina kuma nace faɗa muku a cikin Ubangiji, cewa kada ku sāke yin zama irin na al'ummai, masu azancin banza da wofi.
Karanta cikakken babi Afi 4
gani Afi 4:17 a cikin mahallin