Afi 5:23 HAU

23 Don miji shi ne shugaban matarsa, kamar yadda Almasihu yake shugaban Ikkilisiya, wato, jikinsa, shi kansa kuma shi ne Mai Ceton jikin.

Karanta cikakken babi Afi 5

gani Afi 5:23 a cikin mahallin