Afi 5:25 HAU

25 Ku maza, ku ƙaunaci matanku kamar yadda Almasihu ya ƙaunaci ikkilisiya, har ya ba da kansa dominta,

Karanta cikakken babi Afi 5

gani Afi 5:25 a cikin mahallin