Afi 6:16 HAU

16 Banda waɗannan kuma, ku ɗauki garkuwar bangaskiya, wadda za ku iya kashe dukan kiban wutar Mugun nan da ita.

Karanta cikakken babi Afi 6

gani Afi 6:16 a cikin mahallin