Afi 6:5 HAU

5 Ku bayi, ku yi biyayya ga iyayengijinku na duniya, da hali bangirma tare da matsananciyar kula da zuciya ɗaya, Almasihu kuke yi wa ke nan,

Karanta cikakken babi Afi 6

gani Afi 6:5 a cikin mahallin