Afi 6:9 HAU

9 Ku iyayengiji, ku ma ku yi musu haka, ku bar tsorata su, ku sani, shi wanda yake Ubangijinsu da ku duka, yana Sama, shi kuwa ba ya zaɓe.

Karanta cikakken babi Afi 6

gani Afi 6:9 a cikin mahallin