18 (To, shi mutumin nan, da ladan mugun aikinsa ya sayi wani fili, sai ya fāɗi da kā, cikinsa ya fashe, kayan cikinsa duk suka zubo.
Karanta cikakken babi A.m. 1
gani A.m. 1:18 a cikin mahallin