A.m. 10:17 HAU

17 Bitrus na a cikin damuwa ƙwarai a kan ko mece ce ma'anar wahayin da aka yi masa, sai ga mutanen da Karniliyas ya aiko tsaye a ƙofar zaure, sun riga sun tambayi gidan Saminu,

Karanta cikakken babi A.m. 10

gani A.m. 10:17 a cikin mahallin