21 Sai Bitrus ya sauka wurin mutanen, ya ce musu, “Ga ni, ni ne kuke nema. Wace magana yake tafe da ku?”
Karanta cikakken babi A.m. 10
gani A.m. 10:21 a cikin mahallin