A.m. 10:24 HAU

24 Kashegari kuma suka shiga Kaisariya. Dā ma Karniliyas na tsammaninsu, har ya gayyato 'yan'uwansa da aminansa.

Karanta cikakken babi A.m. 10

gani A.m. 10:24 a cikin mahallin