A.m. 10:41 HAU

41 ba ga dukan jama'a ba, sai dai ga shaidun nan da Allah ya zaɓa tun dā, wato mu ke nan, da muka ci muka sha tare da shi, bayan ya tashi daga matattu.

Karanta cikakken babi A.m. 10

gani A.m. 10:41 a cikin mahallin