16 Sai na tuna da Maganar Ubangiji, yadda ya ce, ‘Yahaya kam, da ruwa ya yi baftisma, amma ku da Ruhu Mai Tsarki za a yi muku baftisma.’
Karanta cikakken babi A.m. 11
gani A.m. 11:16 a cikin mahallin