A.m. 12:19 HAU

19 Da Hirudus ya neme shi bai same shi ba, ya yi ta tuhumar masu tsaron, ya kuma yi umarni a kashe su. Sa'an nan ya tashi daga ƙasar Yahudiya ya tafi Kaisariya, ya yi 'yan kwanaki a can.

Karanta cikakken babi A.m. 12

gani A.m. 12:19 a cikin mahallin