A.m. 12:6 HAU

6 A daren da in gari ya waye Hirudus yake da niyyar fito da shi a yi masa hukunci, Bitrus kuwa na barci a tsakanin soja biyu, ɗaure da sarƙa biyu, masu tsaro kuma suna bakin ƙofa suna tsaron kurkukun,

Karanta cikakken babi A.m. 12

gani A.m. 12:6 a cikin mahallin