A.m. 13:2 HAU

2 Sa'ad da suke yi wa Ubangiji ibada, suna kuma yin azumi, Ruhu Mai Tsarki ya ce, “Sai ku keɓe mini Barnaba da Shawulu domin aikin da na kira su a kai.”

Karanta cikakken babi A.m. 13

gani A.m. 13:2 a cikin mahallin