A.m. 13:46 HAU

46 Sai Bulus da Barnaba suka yi magana gabagaɗi, suka ce, “Ku, ya wajaba a fara yi wa Maganar Allah, amma da yake kun ture ta, kun nuna ba ku cancanci samun rai madawwami ba, to, za mu juya ga al'ummai.

Karanta cikakken babi A.m. 13

gani A.m. 13:46 a cikin mahallin