A.m. 14:8 HAU

8 To, a Listira akwai wani mutum a zaune, wanda ƙafafunsa ba su da ƙarfi, gurgu ne tun da aka haife shi, bai ma taɓa tafiya ba.

Karanta cikakken babi A.m. 14

gani A.m. 14:8 a cikin mahallin