36 An jima, Bulus ya ce wa Barnaba, “Bari yanzu mu koma mu dubo 'yan'uwa a kowane gari da muka sanar da Maganar Ubangiji, mu ga yadda suke.”
Karanta cikakken babi A.m. 15
gani A.m. 15:36 a cikin mahallin