40 amma Bulus ya zaɓi Sila, bayan 'yan'uwa sun yi masa addu'a alherin Allah ya kiyaye shi, ya tafi.
Karanta cikakken babi A.m. 15
gani A.m. 15:40 a cikin mahallin