A.m. 16:17 HAU

17 Sai ta riƙa binmu, mu da Bulus, tana ihu tana cewa, “Mutanen nan fa bayin Allah Maɗaukaki ne, suna kuwa sanar da ku hanyar ceto!”

Karanta cikakken babi A.m. 16

gani A.m. 16:17 a cikin mahallin