A.m. 16:33 HAU

33 Nan take da daddaren nan ya ɗebe su, ya wanke musu raunukansu. Nan da nan kuwa aka yi masa baftisma da dukan iyalinsa.

Karanta cikakken babi A.m. 16

gani A.m. 16:33 a cikin mahallin