40 To, da suka fita daga kurkukun, suka tafi wurin Lidiya. Bayan sun ga 'yan'uwa, suka kuma ƙarfafa musu zuciya, suka tashi.
Karanta cikakken babi A.m. 16
gani A.m. 16:40 a cikin mahallin