A.m. 17:21 HAU

21 Alhali kuwa duk Atinawa da baƙinsu ba abin da suke yi, sai kashe zarafinsu wajen jin baƙon abu, ko kuma ɗorar da shi.

Karanta cikakken babi A.m. 17

gani A.m. 17:21 a cikin mahallin