A.m. 17:34 HAU

34 Amma waɗansu mutane suka koma wajensa suka ba da gaskiya, a cikinsu har da Diyonisiyas, ɗan majalisar Tudun Arasa, da wata mace mai suna Damarisa, da waɗansu dai haka.

Karanta cikakken babi A.m. 17

gani A.m. 17:34 a cikin mahallin