A.m. 19:33 HAU

33 Da Yahudawa suka gabatar da Iskandari, waɗansu suka ɗauka a kan shi ne sanadin abin. Iskandari kuwa ya ɗaga hannu a yi shiru, don ya kawo musu hanzari,

Karanta cikakken babi A.m. 19

gani A.m. 19:33 a cikin mahallin