23 shi Yesun nan fa, an ba da shi bisa ƙaddarar Allah da rigyasaninsa, ku kuwa kuka gicciye shi, kuka kashe shi, ta hannun masu zunubi.
Karanta cikakken babi A.m. 2
gani A.m. 2:23 a cikin mahallin