31 sai ya hango, ya kuma yi faɗi a kan tashin Almasihu daga matattu, cewa ba za a yashe shi a Hades ba, jikinsa kuwa ba zai ruɓa ba.
Karanta cikakken babi A.m. 2
gani A.m. 2:31 a cikin mahallin