A.m. 20:16 HAU

16 Dā ma kuwa Bulus ya ƙudura zai wuce Afisa cikin jirgin, don kada ya yi jinkiri a Asiya, domin yana sauri, in mai yiwuwa ne ma, ya kai Urushalima a ranar Fentikos.

Karanta cikakken babi A.m. 20

gani A.m. 20:16 a cikin mahallin