18 Da suka zo wurinsa sai ya ce musu, “Ku da kanku kun san irin zaman da na yi a cikinku, tun ran da na sa ƙafata a ƙasar Asiya,
Karanta cikakken babi A.m. 20
gani A.m. 20:18 a cikin mahallin