A.m. 20:28 HAU

28 Ku kula da kanku, da kuma duk garken da Ruhu Mai Tsarki ya sa ku ku zama masu kula da shi, kuna kiwon Ikkilisiyar Allah wadda ya sama wa kansa da jininsa.

Karanta cikakken babi A.m. 20

gani A.m. 20:28 a cikin mahallin