A.m. 21:19 HAU

19 Bayan da ya gaisa da su, sai ya shiga bayyana musu filla filla abubuwan da Allah ya yi a cikin al'ummai ta wurin hidimarsa.

Karanta cikakken babi A.m. 21

gani A.m. 21:19 a cikin mahallin