A.m. 21:3 HAU

3 Da muka tsinkayo tsibirin Kubrus, muka mai da shi hagun, muka ci gaba zuwa ƙasar Suriya, muka sauka a Taya, don a nan ne jirgin zai sauke kayansa.

Karanta cikakken babi A.m. 21

gani A.m. 21:3 a cikin mahallin