A.m. 21:5 HAU

5 Amma da lokacin tashinmu ya yi, muka tashi muka ci gaba da tafiyarmu, dukansu kuma har da matansu da 'ya'yansu, suka raka mu bayan gari, sa'an nan muka durƙusa a kan gaci, muka yi addu'a, muka yi bankwana da juna.

Karanta cikakken babi A.m. 21

gani A.m. 21:5 a cikin mahallin