A.m. 23:3 HAU

3 Sai Bulus ya ce masa, “Kai munafiƙi, kai ma Allah zai buge ka! Ashe, wato kana zaune kana hukunta ni bisa ga Shari'a ne, ga shi kuwa kana yin umarni a doke ni, a saɓanin Shari'a?”

Karanta cikakken babi A.m. 23

gani A.m. 23:3 a cikin mahallin