A.m. 24:5 HAU

5 Mun tarar da mutumin nan fitinanne ne, yana ta da hargitsi tsakanin Yahudawa ko'ina a duniya, shi kuma ne turun ɗariƙar Nazarawa.

Karanta cikakken babi A.m. 24

gani A.m. 24:5 a cikin mahallin