25 Amma ni ban ga abin da ya yi wanda ya isa kisa ba. Tun da kuma shi kansa ya nema a mai da shari'arsa a gaban Augustas, ƙudura in aika da shi zuwa wurinsa.
Karanta cikakken babi A.m. 25
gani A.m. 25:25 a cikin mahallin