A.m. 25:7 HAU

7 Da ya zo, Yahudawan da suka zo daga Urushalima suka kewaye shi a tsaitsaye, suna ta kawo ƙararraki masu yawa masu tsanani a game da shi, waɗanda ma suka kasa tabbatarwa.

Karanta cikakken babi A.m. 25

gani A.m. 25:7 a cikin mahallin