A.m. 26:10 HAU

10 Na kuwa yi haka a Urushalima, har na sami izini daga manyan firstoci, na kulle tsarkaka da yawa a kurkuku. Har ma a lokacin da ake kashe su ina goyon bayan yin haka.

Karanta cikakken babi A.m. 26

gani A.m. 26:10 a cikin mahallin