A.m. 26:2 HAU

2 “Lalle na yi arziki, ya sarki Agaribas, da yake a gabanka ne zan kawo hanzarina yau a game da duk ƙarata da Yahudawa suka yi,

Karanta cikakken babi A.m. 26

gani A.m. 26:2 a cikin mahallin