A.m. 26:22 HAU

22 Da na sami taimakon Allah kuwa, ga ni a nan har yanzu, ina shaida wa babba da yaro, ba na faɗar kome sai abin da annabawa da Musa suka ce zai auku,

Karanta cikakken babi A.m. 26

gani A.m. 26:22 a cikin mahallin