A.m. 27:21 HAU

21 Da yake an daɗe ba cin abinci, sai Bulus ya miƙe a tsaye a tsakiyarsu, ya ce, “Ya ku jama'a, da kun ji maganata, da ba ku taso daga tsibirin Karita kun fāɗa wannan masifa da hasara ba.

Karanta cikakken babi A.m. 27

gani A.m. 27:21 a cikin mahallin