24 ya ce, ‘Kada ka ji tsoro Bulus, lalle za ka tsaya a gaban Kaisar, ga shi kuma, Allah ya amsa ya yardar maka duk abokan tafiyarka su tsira.’
Karanta cikakken babi A.m. 27
gani A.m. 27:24 a cikin mahallin