A.m. 27:30 HAU

30 Masu tuƙi suna neman gudu daga jirgin ke nan, har sun zura ƙaramin jirgi a cikin ruwa, wai don a ga kamar za su ja su anka ɗin ne daga goshin jirgin su sake su,

Karanta cikakken babi A.m. 27

gani A.m. 27:30 a cikin mahallin