A.m. 3:11 HAU

11 Tun yana riƙe da Bitrus da Yahaya, duk jama'a suka sheƙa a guje zuwa wurinsu a cikin shirayin da ake kira Shirayin Sulemanu, suka ruɗe don mamaki.

Karanta cikakken babi A.m. 3

gani A.m. 3:11 a cikin mahallin