10 Nan tāke, ta fāɗi a gabansa, ta mutu. Da dai samarin suka shigo, suka iske ta matacciya, suka ɗauke ta suka fitar da ita, suka binne ta a jikin mijinta.
Karanta cikakken babi A.m. 5
gani A.m. 5:10 a cikin mahallin