A.m. 5:12 HAU

12 To, an yi mu'ujizai da abubuwan al'ajabi masu yawa a cikin mutane ta hannun manzanni. Dukansu kuwa da nufi ɗaya sukan taru a Shirayin Sulemanu.

Karanta cikakken babi A.m. 5

gani A.m. 5:12 a cikin mahallin