41 To, suka tashi daga gaban majalisar, suna farin ciki a kan an ga sun isa su sha wulakanci saboda sunan Yesu.
Karanta cikakken babi A.m. 5
gani A.m. 5:41 a cikin mahallin