A.m. 7:2 HAU

2 Sai Istifanas ya ce, “Ya ku 'yan'uwa da shugabanni, ku saurare ni. Allah Maɗaukaki ya bayyana ga kakanmu Ibrahim, sa'ad da yake ƙasar Bagadaza, tun bai zauna a Haran ba,

Karanta cikakken babi A.m. 7

gani A.m. 7:2 a cikin mahallin